Source : Zaki Gyara Kifinki Ki Tafasa Ruwan Zafi Ki Zuba Akai Saiki Gyara Ugunki Ki Wanke Sosai Saiki Gyara Kayan Miyarki Ki Nika Saiki Tafasa Namanki Idan Kin...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : November 11, 2026
Step:
Zaki gyara kifinki ki tafasa ruwan zafi ki zuba akai, saiki gyara ugunki ki wanke sosai.
Saiki gyara Kayan miyarki ki nika, saiki tafasa namanki Idan kina bukata
Kizuba mai a tukunya tare da albasa Idan ya soyu saiki sa Kayan miyarki da kika nika, saiki dama agushi da ruwa yayi kauri saiki ringa diba da spoon kina Sawa a tumatirin da kike soyawa Idan kika gama sai ki rage wuta kisa su Maggi kibashi kamar 2-3 minutes sai kisa ruwan da kika tafasa nama da naman da kifin da kika wanke da ruwan zafi, kibashi kamar minti 5 saiki saka ugunki kikara jajjaga tarugu da albasa kizuba, saiki rage wuta kibashi kamar 3-5 minutes saiki sauke. Zaki Iya ci da Sakwara