Source : Zaki Hada Butter Sugar Kwai Madara Saikiyi Mixing Dinsu Sosai Sosai Saiki Sa Fulawa Da Baking Powder Kina Mixing Har Zu Zama Batter Saiki Rika Soyaw...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : August 20, 2026
Step:
Zaki hada butter, sugar, kwai, madara saikiyi mixing dinsu sosai sosai, saiki sa fulawa da baking powder kina mixing har zu zama batter,
Saiki rika soyawa a nonstick pan, in dayan gefe yayi ki juya dayan............
NOTE: Baa zuba mishi mai, saidai ki sami tissue ki shafa mata mai saiki goge pan dinki.....