Source : Na Soya Mai Nasa Kayan Miya Bayan Sun Kusa Soyuwa Saina Tsaida Ruwanasa Maggi Da Curry Da Kayan Kamshi Bayan Sun Tafasa Nasa Macaroni Na Juya Na Rufeba...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : April 12, 2026
Step:
Na soya mai nasa kayan miya, bayan sun kusa soyuwa saina tsaida ruwa
Nasa maggi da curry da kayan kamshi,
Bayan sun tafasa nasa macaroni na juya na rufe
Bayan tayi minti goma da sawa sai nasa doya, dama na yanka doya na wanke
Bayan nasa doya sai nasa jajjagaggen tarugu da albasa kadan na kara maggi 1
Na rufe yayi 15 minutes saina sauke, akwai dadi..........