White rice and stew

Source : Ki Zuba Ruwa A Tukunya Idan Ya Tafasa Sai Ki Wanke Shinkafarki Ki Zuba Idan Ya Kusa Nina Saikiyi Per Boiled Dinta Ki Matar A Tukunya Kisa Ruwan Da Kika...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 18, 2026

Step:

  1. Ki zuba ruwa a tukunya Idan ya tafasa sai ki wanke shinkafarki ki zuba, Idan ya kusa nina saikiyi per boiled dinta ki matar a tukunya kisa ruwan da kika San zai isa Idan ya dahu saiki sauke ki juye a kula.

  2. Ki markada Kayan miyarki saiki sa mai a tukunya tare da albasa Idan ya soyu saiki sa Kayan miyarki, Idan ya tafasa sai ki sa tin Tumatir kisa kifi ko nama Idan kina bukata, kisa Maggi and curry and salt kibarshi ya nuna sai ki sauke. Ki bare Kwanki da kika dafa kisa a miyar

  3. Ki gyara cucumber yanda kikeso Idan kika zuba shinkafarki da miya saikiyi garnishing da cucumber


Ingredients

  1. 1 cup rice
  2. 1 tin tomato
  3. 8 attarugu da tattasai
  4. 4 fresh tomatoes
  5. Maggi and curry and salt
  6. 2 egg boiled
  7. 1 small cucumber
  8. 1 onions
  9. Oil

Related Recipes

Semo and fresh okro

Semo and fresh okro

Sweet fruit salad

Sweet fruit salad

Stir fry spaghetti

Stir fry spaghetti

Marinated chicken

Marinated chicken

Vanilla and red velvet Cake

Vanilla and red velvet Cake

Indomie

Indomie

Cincin mai madara

Cincin mai madara

Fried yam and stew

Fried yam and stew