Source : Ki Fere Doya Ki Yanka Tsaye Ki Wanke Ki Dora Mai A Wuta Saiki Soyaki Soya Mai Kisa Kayan Miya Da Maggi Da Curry Ki Juya Saiki Barshi Ta Soyu Saiki Sauke...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 19, 2026
Step:
Ki fere doya ki yanka tsaye ki wanke Ki dora mai a wuta saiki soya
Ki soya mai kisa kayan miya da maggi da curry ki juya saiki barshi ta soyu saiki sauke shikenan