Fanke mai sauki

Source : Zaki Hada Fulawa Da Suga Da Yis Da Gishiri Kadan Saiki Juyasu Sosaisaiki Sa Ruwa Ki Kwaba Kwabin Fanke Saikisa A Rana Ya Tashi Na Tsawon Minti Talatins...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 2, 2026

Step:

  1. Zaki hada fulawa da suga da yis da gishiri kadan saiki juyasu sosai

  2. Saiki sa ruwa ki kwaba, kwabin fanke saikisa a rana ya tashi na tsawon minti talatin

  3. Saiki dora mai a wuta idan yayi zafi saiki soya fankenki

  4. I dan zakici saiki sa suga

    Fanke mai saukimatakin girki4 hoto Fanke mai saukimatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Fulawa kofi daya da rabi
  2. Suga rabin kofi
  3. Yis chokali daya
  4. Mai
  5. Gishiri kadan

Related Recipes

Curry fried rice with coslow

Curry fried rice with coslow

Special indomie mai awara

Special indomie mai awara

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Egg less cookies

Egg less cookies

Kwadon masa

Kwadon masa

Salad

Salad

White rice and veggies sauce

White rice and veggies sauce

Fry yam and egg

Fry yam and egg