Source : Ki Fere Doya Ki Yanka Ki Wanke Ki Tafasa Ki Tsane A Colanderki Fasa Kwai Ki Sa Tarugu Da Albasa Da Maggi Da Curry Ki Juya Sosai Saiki Rika Tsoma Doya Ci...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 31, 2025
Step:
Ki fere doya ki yanka ki wanke Ki tafasa ki tsane a colander
Ki fasa kwai ki sa tarugu da albasa da maggi da curry ki juya sosai saiki rika tsoma doya ciki kina soyawa har ki gama