Source : Ki Fasa Kwai Ki Sa Tarugu Da Albasa Minced Meat Maggi Da Curry Green Pepper Ki Joya Sosaiki Samu Slice Of Bread Ki Sa Wuka Ki Cire Tsakiyarki Saka Ma...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 30, 2025
Step:
Ki fasa kwai ki sa tarugu da albasa, minced meat, maggi da curry, green pepper ki Joya sosai
Ki samu slice of bread ki sa wuka ki cire tsakiyar
Ki saka mai a fraying pan kisa bread din wanda kika cire tsakiyar kisa hadinki na kwai a tsakiyar......in a low heat idan gefen yayi sai ki juya dayan
Haka Zaki yi Har ki gama, saiki dauko Wanda kika cire a tsakiyar ki dora sama kikawo cucumber ki aza da carrot, zaki Iya hadawa da tea..........kuma idan kwan ya rage zaki Iya soyashi shi kadai