Sweet pop corn

Source : Zaki Sa Mai Idan Yayi Zafi Saikisa Yellow Corn Din Da Sugar A Gishiri Kadan Kiyi Ta Juyawa Har Yayiko Ki Zuba Mai Da Yellow Corn Din Kiyi Ta Juyawa Har ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 21, 2025

Step:

  1. Zaki sa mai idan yayi zafi saikisa yellow corn din da sugar a gishiri kadan kiyi ta juyawa har yayi

  2. Ko ki zuba mai da yellow corn din kiyi ta juyawa har yayi saiki dafa sugar ki hada da pop corn din ki juya sosai


Ingredients

  1. Yellow corn
  2. Suger
  3. Oil
  4. Salt

Related Recipes

Bandashe

Bandashe

Fanke mai sauki

Fanke mai sauki

Dambu + eggs and fruit salad

Dambu + eggs and fruit salad

Farfesun kayan ciki

Farfesun kayan ciki

Potato hash

Potato hash

Tomatoes sauce

Tomatoes sauce

Rice and stew with cabbage and cucumber

Rice and stew with cabbage and cucumber

Indomie mai tattasai da albasa

Indomie mai tattasai da albasa