Indomie mai tattasai da albasa

Source : Ki Zuba Ruwa A Sauran Stew Dinki Idan Ya Tafasa Ki Sa Indomie Ki Rufeidan Ya Kusa Nuna Saiki Sa Maggie Da Tattasai Da Albasa Da Kika Yanka Ki Juya Ki Ba...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 5, 2026

Step:

  1. Ki zuba ruwa a sauran stew dinki idan ya tafasa ki sa indomie ki rufe

  2. Idan ya kusa nuna saiki sa Maggie da tattasai da albasa da kika yanka ki juya Ki barshi yayi saiki sauke

  3. Zaki iya hadawa da zobo

  4. Idan bakyason yaji kisa tattasai shine bashida fada


Ingredients

  1. 1 pack indomie
  2. Left over stew
  3. Tattasai da albasa

Related Recipes

Garau garau

Garau garau

Shinkafa da miya

Shinkafa da miya

Crunchy samosa with a twist

Crunchy samosa with a twist

Farar shinkafa da sauce din alanyahu da cabbage

Farar shinkafa da sauce din alanyahu da cabbage

Puff-puff

Puff-puff

Manta masoyi

Manta masoyi

Marble donut

Marble donut

Fruit salad

Fruit salad