Source : Zaki Fere Dankali Ki Yayyanka Kanana Ki Tafasa Sosai Ki Dora Wasu Ruwa In Suka Tafasa Ki Zuba Indomieidan Ta Tafasa Ki Zuba Curry Tattasai Da Tarugu D...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : August 15, 2026
Step:
Zaki fere dankali ki yayyanka kanana ki tafasa sosai, ki dora wasu ruwa in suka tafasa ki zuba indomie
Idan ta tafasa ki zuba curry, tattasai da tarugu da Irish dinki, ki barta ta dahu kisa oil kadan saiki barta for like 3 minutes shikenan, in kinaso zaki iyasa egg aciki......