Indomie with arish

Source : Peel Your Arish Cut It Small And Per Boiledki Zuba Ruwa Ya Tafasa Kisa Arishi Din Kisa Indomie Ki Rufe Idan Ya Tafasa Kisa Maggi Star Kisa Tarugu Da Al...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 22, 2025

Step:

  1. Peel your arish,cut it small and per boiled

  2. Ki zuba ruwa ya tafasa kisa arishi din kisa indomie, ki rufe idan ya tafasa kisa maggi star,

  3. Kisa tarugu da albasa da curry, idan ya kusa nina ki sa maggin indomie ki bashi kamar 2 minutes ki sauke

  4. Idan zakici kiyi garnishing da cucumber, shikenan


Ingredients

  1. 3 indomie
  2. Half cucumber
  3. 3 tarugu
  4. 1 albasa
  5. 6 arish
  6. 1 Maggie star
  7. Curry

Related Recipes

Special danwake son of beans

Special danwake son of beans

Kwadon masa

Kwadon masa

Miyar taushe

Miyar taushe

Kwadon shinkafa da zogala

Kwadon shinkafa da zogala

Tofu awara da mai da yaji with albasa

Tofu awara da mai da yaji with albasa

Taliya da wake

Taliya da wake

Rice and beans

Rice and beans

Coconut flakes

Coconut flakes