Kek laddo

Source : Ki Murza Kek Dinki Na Chakuleti Dana Banillasaiki Zuba Hadadden Bulubandinki Ki Juya Sosaisaiki Mulmula Kisa A Firjin Yayi Sanyi Idan Kinaso Zaki Iya N...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Ki murza kek dinki na chakuleti dana banilla

  2. Saiki zuba hadadden bulubandinki ki juya sosai

  3. Saiki mulmula kisa a firjin yayi sanyi, idan kinaso zaki iya narka wani buluban ki sa wanda kika mulmula sannan kisa a firjin

    Kek laddomatakin girki3 hoto Kek laddomatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Kek na vanilla
  2. Kek na chakuleti
  3. Hadadden buluban da suga mai sanyi

Related Recipes

Awara with tarugu da albasa

Awara with tarugu da albasa

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Indomie mai tattasai da albasa

Indomie mai tattasai da albasa

Toffee ILOKA

Toffee ILOKA

Avocado fish and egg sandwich

Avocado fish and egg sandwich

Awara with sauce

Awara with sauce

Tuwon shinkafa miyar alanyahu

Tuwon shinkafa miyar alanyahu

Kafi fara Made with awara

Kafi fara Made with awara