Source : Zaki Yanka Kazar In Pieces Ki Wanke Sosai Saiki Sa Turmeric And Cinnamon Dinki Kisa Maggi And Curry Kisa Grated Ginger And Garlic Ki Juya Sosaiwaikis...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 12, 2025
Step:
Zaki yanka kazar in pieces, ki wanke sosai saiki sa turmeric and cinnamon dinki, kisa Maggi and curry, kisa grated ginger and garlic ki juya sosai
Waikisa a fridge kamar 2-3 hours saiki fitar dashi, kisa jajjagaggen tarugu da albasa ko yaji
Sai kiyi baking na kamar 1 hour shikenan sai ki fitar

Kikara juyawa sosai saikisa a fridge kamar 2-3 hours saiki fitar dashi
Kishafa butter ko oil a baking tray saiki jera kiyi baking na kamar 1 hour shikenan