Tuwon garin kwaki da miyar agushi

Source : Ki Dora Ruwa Idan Sun Tafasa Ki Dibi Garin A Mazubi Saiki Sa Ruwan Zafi Kina Tukawa Har Yayi Laushi Ya Hade Jikinshi Saiki Kwashe A Leda Ki Sa A Kulaki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 22, 2026

Step:

  1. Ki dora ruwa idan sun tafasa ki dibi garin a mazubi saiki sa ruwan zafi kina tukawa har yayi laushi ya hade jikinshi saiki kwashe a leda ki sa a kula

  2. Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki maggi, curry da kayan kamshi saiki dama agushi ki juye a kai, saiki rage wuta kibarshi ta soyu saiki sa albasa da jajjagaggen tarugu ki juya saiki bashi minti 2 saiki sauke


Ingredients

  1. Gari kofi daya
  2. Kayan miya
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Agushi
  7. Yankakken albasa

Related Recipes

Jollop din Shinkafa

Jollop din Shinkafa

Beef and egg rolls

Beef and egg rolls

Faten masa

Faten masa

Tofu awara

Tofu awara

Dafadukan makaroni da taliya

Dafadukan makaroni da taliya

Bandashe

Bandashe

Shawarma

Shawarma

Pounded yam and egusi soup

Pounded yam and egusi soup