Veggies spaghetti

Source : Kisa Mai A Pot Yasoyu Kixuba Kayanmiyan Idan Sunsoyu Sekitsaida Ruwa Kisa Karas Da Peace Wanda Olrady Kintafasashi Saboda Taurinsaidan Ruwan Yatafasa Se...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 18, 2025

Step:

  1. Kisa mai a pot yasoyu kixuba kayanmiyan idan sunsoyu sekitsaida ruwa kisa karas da peace wanda olrady kintafasashi saboda taurinsa

  2. Idan ruwan yatafasa sekisa taliyarki da maggi onga Curry se cabbage da albasa sekibarta tadahu shikenan


Ingredients

  1. Spaghetti
  2. Carrot
  3. Oil
  4. Maggi da curry
  5. Tarugu da albasa grated
  6. Scallion
  7. Cabbage kadan
  8. Piece
  9. Onga

Related Recipes

Sharp sharp indomie

Sharp sharp indomie

Rice and macaroni with stew

Rice and macaroni with stew

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Ayaba mai chocolate

Ayaba mai chocolate

Awara mai dadi

Awara mai dadi

Fanke mai sauki

Fanke mai sauki

Chapatti and potato soup

Chapatti and potato soup

Awara with yaji

Awara with yaji