Source : Ki Jika Wakenki Wanda Kika Gyara Kikai A Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Kisa Ruwan Tsamizakiga Awarar Ta Taso Sama Sai Ki Kwashe A Kyalle...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 22, 2025
Step:
Ki jika wakenki Wanda kika gyara kikai a markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa kisa ruwan tsami
Zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci ki daure ki barshi ruwan ya tsane
Ki yanka yanda kike so saiki soya idan kingama suya saikisa mai da albasa da yaji da maggi da kuma cabbage, sai ki juya sosai shikenan