Taliya da mai da yaji

Source : Ki Tafasa Ruwa Kisa Spaghetti Ki Juya Ki Rufe Idan Ta Nuna Saiki Sauke Ki Tsane Kisa A Kulaidan Zakici Saikisa Yaji Da Mai Shikenan

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 26, 2025

Step:

  1. Ki tafasa ruwa kisa spaghetti ki juya Ki rufe idan ta nuna saiki sauke ki tsane kisa a kula

  2. Idan zakici saikisa yaji da mai shikenan


Ingredients

  1. Spaghetti
  2. Mai
  3. Yaji mai maggi

Related Recipes

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake

Funkason alkama

Funkason alkama

Cincin mai madara

Cincin mai madara

Tuwon semo da miyar agushi

Tuwon semo da miyar agushi

Indomie

Indomie

Faten waina

Faten waina

Marble donut

Marble donut

Boiled yam with eggs and tomatoes souce

Boiled yam with eggs and tomatoes souce