Tuwon semo da miyar agushi

Source : Dafarko Zaki Dora Ruwa Idan Sun Tafasa Saiki Rage Saiki Rika Sa Garin Kina Tukawa Kici Gaba Da Sawa Har Yayi Yanda Kike So Saiki Sa Ruwan Zafi Kadan K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 30, 2026

Step:

  1. Dafarko zaki dora ruwa idan sun tafasa saiki rage, saiki rika sa garin kina tukawa

    Tuwon semo da miyar agushimatakin girki1 hoto Tuwon semo da miyar agushimatakin girki1 hoto
  2. Kici gaba da sawa har yayi yanda kike so, saiki sa ruwan zafi kadan ki kara mayarwa a wuta ya turara, bayan yayi kamar minti goma yana turara saiki sauke ki tukashi sosai saiki kwashe a leda, shikenan

    Tuwon semo da miyar agushimatakin girki2 hoto Tuwon semo da miyar agushimatakin girki2 hoto Tuwon semo da miyar agushimatakin girki2 hoto
  3. Da farko idan zakiyi miya, zaki dora mai a wuta kisa albasa, saiki barshi ya soyu, saikisa kayan miyan ki da kika nika

    Tuwon semo da miyar agushimatakin girki3 hoto Tuwon semo da miyar agushimatakin girki3 hoto
  4. Saiki dama agushin da ruwa, amma karki cika ruwa, saiki rika dibar agushin kina sawa har ya kare, saiki rufe ki barshi ya soyu na tsawon minti biyar

    Tuwon semo da miyar agushimatakin girki4 hoto Tuwon semo da miyar agushimatakin girki4 hoto
  5. Gashinan bayan ya soyu, saikisa ruwa kamar kofi daya, kisa maggi da curry da kayan kamshi

    Tuwon semo da miyar agushimatakin girki5 hoto Tuwon semo da miyar agushimatakin girki5 hoto
  6. Saiki barshi ya tafasa, saikisa kifinki da kika gyara, ki juya, saikisa alanyahu

    Tuwon semo da miyar agushimatakin girki6 hoto Tuwon semo da miyar agushimatakin girki6 hoto
  7. Kisa jajjagaggen tarugu da yankakken albasa, saiki juya komai ya hade jikinshi

    Tuwon semo da miyar agushimatakin girki7 hoto Tuwon semo da miyar agushimatakin girki7 hoto
  8. Saiki barshi yayi minti goma yana dahuwa, saiki sauke. Aci dadi lafiya, abinda yasa baa barin alanyahu ya nuna sosai, saboda anfiso kar ya nina yafi amfani a jiki., aci dadi lafiya................

    Tuwon semo da miyar agushimatakin girki8 hoto Tuwon semo da miyar agushimatakin girki8 hoto Tuwon semo da miyar agushimatakin girki8 hoto

Ingredients

  1. Garin semo
  2. Alanyahu
  3. Kifi
  4. Mai
  5. Agushi
  6. Kayan miya
  7. 4 Maggi
  8. Kayan kamshi

Related Recipes

Avocado fish and egg sandwich

Avocado fish and egg sandwich

Awara

Awara

Indomie pizza

Indomie pizza

Cucumber and ginger juice

Cucumber and ginger juice

Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu

Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu

Tuwon couscous with sesame and green soup

Tuwon couscous with sesame and green soup

Scotch eggs simple and testy

Scotch eggs simple and testy

Tofu awara da mai da yaji with albasa

Tofu awara da mai da yaji with albasa