Indomie pizza

Source : Kiyi Per Boiled Indomie Ki Ki Tsane A Kwandoki Fasa Kwai Kisa Maggi Cube Da Maggin Indomie Kisa Jajjagaggen Tarugu Da Tattasai Ki Sa Yankakken Albasa Da...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 21, 2026

Step:

  1. Kiyi per boiled indomie ki ki tsane a kwando

  2. Ki fasa kwai kisa maggi cube da maggin indomie kisa jajjagaggen tarugu da tattasai ki sa yankakken albasa da alanyahu da tomato dinki

  3. Ki juya sosai saiki sa indomie ki kara juyawa saiki sa mai a fraying pan ki dora a wuta idan yayi zafi saiki zuba hadinki ciki ki rage wuta yanda ciki zai dahu idan kasa yayi saiki juya dayan gefen karki bari ya lalace.........it's so yummy


Ingredients

  1. 2 pack indomie
  2. 4 eggs
  3. 1 maggi cube
  4. Tattasai da tarugu ki jajjaga
  5. 1 medium albasa
  6. Hand full of alanyahu....amma ki tafasashi
  7. Mai
  8. 1 chopped tomato

Related Recipes

Wainar kwai

Wainar kwai

Zobo recipe 2

Zobo recipe 2

Dambun shinkafa

Dambun shinkafa

Fry egg and green

Fry egg and green

Semo and okro soup with dry fish

Semo and okro soup with dry fish

Soyayyar kaza

Soyayyar kaza

Indomie mai tattasai da albasa

Indomie mai tattasai da albasa

Indomie

Indomie