Dambun shinkafa

Source : Zaki Barza Shinkafa Saiki Wanke Tsakin Ki Aje Ki Gyara Zogala Ki Wanke Itama Ki Jajjaga Tattasai Da Tarugu Zaki Hada Shinkafar Da Zogala Kiyi Mixing ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 7, 2026

Step:

  1. Zaki barza shinkafa, saiki wanke tsakin ki aje, ki gyara zogala ki wanke itama, ki jajjaga tattasai da tarugu.

  2. Zaki hada shinkafar da zogala kiyi mixing sosai, saikisa ruwa a pot, ki Dora a wuta ki dora kwando (kwalanda) a Kai, saiki nemi buhu ki yanka, ki wankeshi, saiki shinfidashi a cikin kwandon

  3. Ki kawo hadin tsakin shinkafa da zogala ki zuba, saiki barshi ya turara kamar minti 15 saiki sauke ki juye a roba mai dan girma

  4. Saiki sa tarugu, tattasai, albasa, mangyada, curry, kayan kamshi kiyi mixing sosai komai ya hade, saiki kara mayar dashi a cikin kwandon ya kara turara kamarna minti 10 saiki sauke shikenan... Aci da zafi..


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Mangyada
  3. 5 maggi
  4. Curry
  5. Tarugu da tattasai
  6. Albasa
  7. Zogala
  8. Kayan kamshi

Related Recipes

Soyayyar doya da yaji

Soyayyar doya da yaji

Cucumber and tomato styles

Cucumber and tomato styles

Manta masoyi

Manta masoyi

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Tuwo da miyar gyada

Tuwo da miyar gyada

Sakwara with green sauce

Sakwara with green sauce

Whole chicken pepper soup

Whole chicken pepper soup

Jollop din Shinkafa

Jollop din Shinkafa