Special danwake (son of beans)

Source : Ki Zuba Fulawar A Kwano Kisa Kuka Kadan Ki Jika Kanwa Saikisa Ruwan Kanwar Ki Kwaba Fulawar Sai Yayi Karki Bari Yayi Gudajiki Tafasa Ruwa Saiki Rika Dib...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 28, 2025

Step:

  1. Ki zuba fulawar a kwano kisa kuka kadan ki jika kanwa saikisa ruwan kanwar ki kwaba fulawar sai yayi karki bari yayi gudaji

  2. Ki tafasa ruwa saiki rika diba kwabin kina sakawa kanana har ki gama saiki barshi bude, domin idan kika rufe zaiyi kumfa, ya kashe miki wutar, kuma karkiyi nisa kina yi kina juyawa har yayi

  3. Idan yayi saiki sauke ki wanke Ki tsane, idan zakici saikisa yaji da mai da maggi da kuma tumatir da albasa.


Ingredients

  1. Flour
  2. Kuka
  3. Kanwa
  4. Yaji mai dadi
  5. Tumatir da albasa mai lawashi
  6. Mai, da maggi

Related Recipes

Pancake

Pancake

Kwadon masa

Kwadon masa

Faten kanzo

Faten kanzo

Jollop din taliya

Jollop din taliya

Indomie with arish

Indomie with arish

Rice and beans with salad

Rice and beans with salad

Pasta with green sauce

Pasta with green sauce

White egg

White egg