Kantun Ridi......

Source : Da Farko Xaki Surfe Ridinki Idan Ya Surfu Sai Ki Wankeshi Amma Fa Gurun Wankewan Baxakisa Hannu A Ciki Ba Xaki Sa Ridin A Roba Inda Dai Xe Wadata Sai Ki...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 18, 2026

Step:

  1. Da farko xaki surfe ridinki idan ya surfu sai ki wankeshi amma fa gurun wankewan baxakisa hannu a ciki ba xaki sa ridin a roba inda dai xe wadata sai ki dibo wani ruwan a wani roban sai ki saya a saye ki xuba ruwan kan ridin dake cikin wani roban xakiga dusa y tashi saman ruwan sai ki siyayeshi ki tace dusar da lariya kiyi ta wankewa dai har ya fita in ya fita dusar kenan fa nake nufi in y fita sai ki regeshi saboda kasa sai ki saneshi ruwan y fita sai ki shanyashi y bushe in ya bushe sai suya*

  2. Toh wurin suyan xaki sa tukunyarki a wuta sai ki juye ridin cikin sa kiyi ta mosawa har y soyu halamar soyuwa sa sai ki taba a bakinki xakijishi y bushe sosai toh in ya soyu sai ki juyeshi a roba sai ki maida tukunyan wuta ki xuba sugar ciki ya narke ya dawo ruwa

  3. Sai kisa siyayyen ridinki cikin sugar kiyi ta mosawa amma da muciya yafi dadin tukawa in sugar ya hade jikin ridin daidai fa kin shunfida abin da xaki juye akai kamar buhu hakannan in kin juye sai kisa kasan mara ki lelayashi in yayi sai kisa kwanba ki kara lelayashi dashi har yayi kyau sai yanyanka inda kikeso aci dadi lfy*


Ingredients

  1. Ridi
  2. Sugar

Related Recipes

Yam balls step by step on how to make it

Yam balls step by step on how to make it

Scramble eggs

Scramble eggs

Simple indomie

Simple indomie

Awara mai dadi

Awara mai dadi

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Donut

Donut

Gurasa

Gurasa

Scotch eggs simple and testy

Scotch eggs simple and testy