Gurasa

Source : Zaki Hada Fulawa Yeast Gishiri Da Sugar Saikiyi Mixing Sosaisaiki Kwabashi Da Ruwan Dumi Hakan Zaisa Yafi Saurin Tashikwabin Yafi Na Fanke Kauri Yad...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 28, 2026

Step:

  1. Zaki hada fulawa, yeast, gishiri da sugar, saikiyi mixing sosai

  2. Saiki kwabashi da ruwan dumi hakan zaisa yafi saurin tashi

  3. Kwabin yafi na fanke kauri, yadda in ya tashi zai kara sakewa

  4. Saiki sa a rana ko wuri mai dumi ya tashi, idan ya tashi saiki rika gasawa a nonstick pan

  5. In kin gama zaki Iya ci da stew, romo, ko kuma da kuli kuli da su tumatir


Ingredients

  1. 2 Fulawa kofi
  2. Yeast babban chokali 1
  3. Gishiri kadan
  4. Suga chokali 1

Related Recipes

Shawarma mai yaji-yaji

Shawarma mai yaji-yaji

Miyar alanyahu

Miyar alanyahu

Green sauce

Green sauce

Delicious jollop rice

Delicious jollop rice

Indomie with arish

Indomie with arish

Tofu awara

Tofu awara

Egusi and green soup

Egusi and green soup

Veggies spaghetti

Veggies spaghetti