Kwadon shinkafa da latas

Source : Ki Dora Ruwa Idan Ya Tafasa Ki Wanke Shinkafa Ki Zuba Kibata 20 Minutes Saiki Yi Per Boiled Ki Kara Mayarwa For 10 Minutes Saiki Sauke Shikenansaiki Zub...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 30, 2025

Step:

  1. Ki dora ruwa idan ya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba kibata 20 minutes saiki yi per boiled ki kara mayarwa for 10 minutes saiki sauke shikenan

  2. Saiki zuba a babban guri kisa kayan hadinki dasu maggi da mai hadda yaji dasu latas saiki juya sosai shikenan

    Kwadon shinkafa da latas recipe step 2 photo

Ingredients

  1. Shimkafa
  2. Latas, tumatir, albasa (ki yankasu ki wanke)
  3. Yaji da mai da maggi

Related Recipes

Cup cakes

Cup cakes

Rice and stew with eggs and salad

Rice and stew with eggs and salad

Sweet pop corn

Sweet pop corn

Tuwon semo da Miyar danyar kubewa

Tuwon semo da Miyar danyar kubewa

Tuwon shinkafa miyar alanyahu

Tuwon shinkafa miyar alanyahu

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Miyar gyada

Miyar gyada

Chapatti and potato soup

Chapatti and potato soup