Wainar fulawa

Source : Zaki Hada Fulawa Kisa Sauran Kayan Hadi Banda Yaji Saikisa Ruwa Ki Dama Dai Daisaiki Zuba Mai A Pan Saiki Soya Shikenan Sai Kici Da Yaji

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 12, 2025

Step:

  1. Zaki hada fulawa kisa sauran kayan hadi banda yaji saikisa ruwa ki dama dai dai

  2. Saiki zuba mai a pan saiki soya shikenan sai kici da yaji


Ingredients

  1. 2 Fulawa kofi
  2. Manja
  3. Tarugu da albasa
  4. 1 Maggi
  5. Salt kadan
  6. Dakakken yaji
  7. Curry kadan

Related Recipes

2 color semo masa with miyan egushi

2 color semo masa with miyan egushi

Taliya da mai da yaji

Taliya da mai da yaji

Pepper chicken

Pepper chicken

Kwadon shinkafa da latas

Kwadon shinkafa da latas

Steam couscous

Steam couscous

Indomie with arish

Indomie with arish

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Indomie

Indomie