White egg

Source : Ki Dora Fraying Pan Kisa Mai Ki Fasa Kwai Ki Juye A Ciki Basai Kin Kada Basaiki Barbada Maggi Sama Saiki Barshi Idan Kasa Ya Soyu Saiki Juya Dayan Gefen...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 10, 2026

Step:

  1. Ki dora fraying pan kisa mai ki fasa kwai ki juye a ciki basai kin kada ba

  2. Saiki barbada maggi sama saiki barshi idan kasa ya soyu saiki juya dayan gefen shikenan

  3. Saboda kananan yara da basa son yaji


Ingredients

  1. Eggs
  2. Mai
  3. Maggi

Related Recipes

Avocado fish and egg sandwich

Avocado fish and egg sandwich

White rice and stew with simple colour salad

White rice and stew with simple colour salad

Tuwon ALKAMA Miyar danyar kubewa

Tuwon ALKAMA Miyar danyar kubewa

Ginger drink

Ginger drink

Simple indomie

Simple indomie

Awara

Awara

Shawarma

Shawarma

Simple yummy indomie

Simple yummy indomie