Dambu + eggs and fruit salad

Source : Ki Zuba Barzazzar Shinkafarki Ki A Wuri Mai Fadi Ki Zuba Ruwa Ki Motsa Sai Kisa Zogala Ki Kara Juyawasai Kiyi Steaming Like 30 Minutes Saiki Sauke Kisa ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 19, 2025

Step:

  1. Ki zuba barzazzar shinkafarki ki a wuri mai fadi ki zuba ruwa ki motsa sai kisa zogala ki kara juyawa

  2. Sai kiyi steaming like 30 minutes saiki sauke kisa a guri mai fadi

  3. Kisa maggi,curry,oil da tarugu da albasa da kika jajjaga ki kara juyawa sosai

  4. Saiki kara steaming like 20 minutes saiki sauke shikenan kiyi garnishing da dafaffen kwai

  5. Ki yanka kankana kanana, lemo kuwa kicire na cikin kawai mai kama da tsaba tsaba

  6. Kisa a wuri kisa ruwa kadan kisa tiara shikenan........aci dadi lafiya


Ingredients

  1. Shinkafa ki wanke Ki barza
  2. Zogala ki gyara
  3. Maggi da curry
  4. Oil
  5. Egg boiled tarugu da tattasai da albasa ki jajjaga
  6. Water melon
  7. Orange
  8. Tiara

Related Recipes

2 color semo masa with miyan egushi

2 color semo masa with miyan egushi

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Tuwo da miyar shuwaka

Tuwo da miyar shuwaka

Miyar taushe

Miyar taushe

Yam and beans porridge

Yam and beans porridge

Indomie

Indomie

awaracontest

awaracontest

Meat balls

Meat balls