Vanilla cupcakes

Source : Zakiyi Mixing Sugar Da Butter Har Yayi Creaming Saiki Sa Eggs Ki Buga Kisa Madara Ki Juyasaiki Sa Flour Da Baking Powder Da Vanilla Flavor Saiki Juya S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 20, 2026

Step:

  1. Zakiyi mixing sugar da butter har yayi creaming saiki sa eggs ki buga kisa madara ki juya

  2. Saiki sa flour da baking powder da vanilla flavor, saiki juya sosai, saiki sa cupcake paper a kananan pan

  3. Saiki dibi batter din ki zuzzuba saiki gasa shikenan


Ingredients

  1. 2 cups Fulawa
  2. 1 butter
  3. 1 cup Sugar
  4. 1 cup Madara
  5. 2 eggs
  6. Baking powder 1 teaspoon
  7. Vanilla flavor 1 teaspoon

Related Recipes

Kantun Ridi

Kantun Ridi

Garau garau

Garau garau

Sweet potato dish

Sweet potato dish

Marinated chicken

Marinated chicken

Sweet potato chips

Sweet potato chips

Awara with sauce

Awara with sauce

Kwadon shinkafa da latas

Kwadon shinkafa da latas

Wainar kwai

Wainar kwai