Taliya Mai karas

Source : Ki Soya Mai Kisa Kayan Miya Insun Fara Soyuwa Ki Tsaida Ruwa Kisa Maggi Da Curry Ki Barsu Su Tafasabayan Sun Tafasa Saiki Zuba Taliyarki Ki Zuba Karas...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 29, 2026

Step:

  1. Ki soya Mai kisa kayan miya insun fara soyuwa ki tsaida ruwa, kisa Maggi da curry ki barsu su tafasa

  2. Bayan sun tafasa saiki zuba taliyarki, ki zuba karas din da kika gurza saiki rufe ki bashi kamar minti 10 in a medium heat

  3. Saiki bude ki juya kisa alanyahu da lawashin albasa, saiki kara juyawa ki rufe ki barshi kamar na minti 3 saiki sauke, aci da zafi


Ingredients

  1. Sphagetti rabi
  2. Kayan miya
  3. Alanyahu kadan
  4. 1 Karas babba
  5. 3 Maggi
  6. Curry
  7. Mai
  8. Lawashin albasa kadan

Related Recipes

Kwakumetisarkin dadi

Kwakumetisarkin dadi

Fry egg and green

Fry egg and green

Delicious jollop rice

Delicious jollop rice

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake

Indomie pizza

Indomie pizza

Sweet potato dish

Sweet potato dish

Wainar kwai

Wainar kwai

Faten kanzo

Faten kanzo