Nadadden biredi mai nama

Source : Zaki Daka Nama Kisa Maggi Da Jajjagaggen Tarugu Da Albasa Ki Dora Mai Kadan A Wuta Saiki Sa Naman Ku Sa Gurzajjen Karas Saikiyita Yuyawa Wutar Kadan Z...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 7, 2026

Step:

  1. Zaki daka nama kisa maggi da jajjagaggen tarugu da albasa,

  2. Ki dora mai kadan a wuta saiki sa naman ku sa gurzajjen karas, saikiyita yuyawa, wutar kadan zakisa

  3. Idan kinga yayi saiki sauke, ki cire gefe gefen biredin, kisa kwalba ki murzashi

  4. Saiki sa hadin naman a tsakiya saiki nade kamar tabarma, idan kika gama duka saiki sa mai kama a fraying pan

  5. Ki fasa kwai saikisa biredin ciki saikisa a kaskon suya kina juyashi sai yayi kala saiki sauke

  6. Haka Zaki yiwa sauran, Zaki ita ci da shayi, ko zobo.......


Ingredients

  1. Bredi yanka 4
  2. Nama
  3. 1 Karas
  4. 1 Maggi
  5. 1 Kwai
  6. Mai kadan
  7. Jajjagaggen tarugu da albasa kadan

Related Recipes

Spaghetti with mai da yaji

Spaghetti with mai da yaji

Soyayyen dankali da plantain

Soyayyen dankali da plantain

Hadin kayan marmari

Hadin kayan marmari

Sweet pop corn

Sweet pop corn

Faten masa

Faten masa

Delicious cin cin

Delicious cin cin

Green sauce

Green sauce

Alkubus da miya

Alkubus da miya