Kwadon salad

Source : Zaki Wanke Latas Ki Yanka Kanana Saiki Yanka Cabbage Ki Kara Wankewa Saiki Sa A Plate Kisa Yankakken Tumatir Da Albasakisa Maggi Da Kuli Kuli Mai Yaji D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 19, 2025

Step:

  1. Zaki wanke latas ki yanka kanana saiki yanka cabbage ki kara wankewa saiki sa a plate kisa yankakken tumatir da albasa

  2. Kisa maggi da kuli kuli mai yaji da mai kadan, saiki kwada


Ingredients

  1. Salad
  2. Cabbage
  3. Tumatir
  4. Kuli kuli
  5. Mai kadan
  6. Maggi
  7. Albasa
  8. Yaji

Related Recipes

Sharp sharp indomie

Sharp sharp indomie

Chips and scramble eggs

Chips and scramble eggs

Moimoi with meat balls and cabbage

Moimoi with meat balls and cabbage

Dambun nama

Dambun nama

Special danwake son of beans

Special danwake son of beans

Indomie mai albasa

Indomie mai albasa

Egg roll

Egg roll

Miyar taushe

Miyar taushe