Source : Ki Soya Mai Kisa Tarugu Da Albasa Da Tattasai Ki Barshi Ya Kusa Soyuwa Saiki Tsaida Ruwakisa Kayan Kamshi Da Maggi Da Curry Da Onga Ki Barshi Ya Tafasak...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 6, 2026
Step:
Ki soya mai kisa tarugu da albasa da tattasai ki barshi ya kusa soyuwa saiki tsaida ruwa
Kisa kayan kamshi da maggi da curry da onga ki barshi ya tafasa
Kisa arish da macaroni ki juya Ki rufe, idan ya kusa dahuwa saikisa soyayyen kwai ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke shikenan