Source : Kiyi Per Boiled Din Indomie Ki Tsane A Kwandoki Kada Kwai Kisa Kayan Kamshi Da Garin Yaji Da Albasa Kisa Indomie Ki Juya Sosaisaiki Soya Da Mai
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 27, 2026
Step:
Kiyi per boiled din indomie ki tsane a kwando
Ki kada kwai kisa kayan kamshi da garin yaji da albasa kisa indomie ki juya sosai