Source : Ga Abubuwan Bukatazaki Gyara Kwalban Saiki Raba Shi Biyu Kisa Rabi A Roba Saiki Yayyafa Ruwaisaiki Kawo Fresh Quick Dinki Ki Barbada Akai Sai Kiyi Mix...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : September 24, 2025
Step:
Ga abubuwan bukata
Zaki gyara kwalban saiki raba shi biyu, kisa rabi a roba, saiki yayyafa ruwai
Saiki kawo fresh quick dinki ki barbada akai
Sai kiyi mixing dinshi, to haka zakiyiwa dayar kalar shima
Bayan kin gama saiki juye a faranti kisa a rana ya bushe,