Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Source : Zaki Hada Fulawa Da Mai Da Da Corn Fulawa Da Gishiri Saikisa Ruwa Ki Kwaba Kamar Kwabin Samosa Ki Aje Yayi Kamar Minti Talatin Saiki Dauko Mi Kara Mur...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 27, 2026

Step:

  1. Zaki hada fulawa da mai da da corn fulawa da gishiri saikisa ruwa ki kwaba, kamar kwabin samosa, ki aje yayi kamar minti talatin saiki dauko mi kara murzashi ki rabashi gida uku

    Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki1 hoto Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki1 hoto Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki1 hoto
  2. Zaki zuba mai a pan kisa gurzajjen karan idan yayi minti biyar saikisa kabeji da albasa ki juyasu sosai

    Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki2 hoto
  3. Saikisa maggi da kori da jajjagaggen tarugu da tattasai, saiki kara juyawa, komai ya hade jikinshi, idan yayi minti biyu saiki sauke

    Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki3 hoto Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki3 hoto
  4. Ki barbada fulawa ki murza kwabin fulawarki yayi fadi saiki kawo hadinki kisa a gefen, saiki nade, Ki kwaba fulawa da ruwa yayi kauri, saiki Shafa a karshen

    Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki4 hoto Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki4 hoto Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki4 hoto
  5. Saiki sa yuka ki yanke, saiki raba gida uku ko hudu, yadan ganta da tsawon shi

    Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki5 hoto Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki5 hoto
  6. Haka zakiyi sai fulawar ta kare, idan zaki soya saiki sa karshe karshen cikin fulawar da kika dama da ruwa

    Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki6 hoto Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki6 hoto
  7. Saiki dora mai a wuta idan yayi zafi saikisa ki soya, shikenan aci dadi lafiya...........

    Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki7 hoto Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki7 hoto Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki7 hoto
  8. Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki8 hoto Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki8 hoto Nadadden fulawa mai hadin kayan lambumatakin girki8 hoto

Ingredients

  1. Fulawa kofi biyu
  2. Gishiri kadan
  3. Corn fulawa karamin chokali daya
  4. Mai
  5. Maggi daya
  6. Kori kadan
  7. Kabeji karami
  8. Karas guda hudu
  9. Albasa 1 maidan girma
  10. Jajjagaggen tarugu da tattasai chokali daya

Related Recipes

Miyar gyada

Miyar gyada

Dan sulub

Dan sulub

Faten kanzo

Faten kanzo

Garau garau

Garau garau

Hadin kayan marmari

Hadin kayan marmari

Donut

Donut

Miyar taushe

Miyar taushe

Pancake

Pancake