Source : Ki Dora Tukunya Kan Gaski Sa Duwatsunki Cikisaiki Rufe Yadanyi Zafi Saiki Jera Cake Dinki Samasaiki Rufe Ki Barshi Ya Gasugashinan Na Gama Zakuyi Mamak...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : May 17, 2026
Step:
Ki dora tukunya kan gas
Ki sa duwatsunki ciki
Saiki rufe yadanyi zafi saiki jera cake dinki sama
Saiki rufe ki barshi ya gasu
Gashinan na gama, zakuyi mamaki, to wannan shine local baking
Idan da yashi zaki yi, ki zuba yashin a tukunya ki dora foil paper ko jarida, saiki rufe ki barshi yayi zafi saiki jera cake dinki a kai ki rufe ya gasu
Ko kuma ki dora tukunya kisa gishiri ki barshi yayi zafi saiki jera cake dinki a kai
Ko kuma ki dora tukunya kisa try a ciki saiki jera cake dinki a kai,
Wadannan sune hanyoyin gasa Abu batare da oven ba.
Ingredients
Tukunya
Gas, ko risho, ko murhu
Yashi ko duwatsu
Related Recipes
Soyayyen alanyahu da kwai
Wainar kwai
Fry yam and egg
Crispy yam
Tuwon madara
Potato fried rice and meat fried rice with coloured eggs