Meat pies

Source : Dafarko Ki Tankade Fulawarki Kisa Baking Powder Ki Zuba Salt Egg Butter Maggi Seki Zuba Ruwa Ki Kwaba Kar Kwabin Yayi Ruwa Ki Murzashi Sosai Har Se Ya H...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 11, 2025

Step:

  1. Dafarko ki tankade fulawarki kisa baking powder ki zuba salt egg butter Maggi seki zuba ruwa ki kwaba Kar Kwabin yayi ruwa ki murzashi sosai har se ya hade jikin ta sosai kamar Kwabin cincin semi Rufe shi for like 10min

  2. Seki soya Naman ki tare da sauran ingredients dinki ki dauko fulawarki ki murzashi ki zuba Naman ki Kiyi shape inkina cutter Zaki iya amfani da ita I'm kinda Gama seki Dora akan baking tray ki fasa kwai ki kada kisa brush ki shafe meat pie dinki Seki gasa aci dadi lpy


Ingredients

  1. Flour
  2. Baking powder
  3. Salt
  4. Egg
  5. Butter
  6. Minced meat
  7. Carrot
  8. Ginger and garlic
  9. Maggi and curry
  10. Oil
  11. Tarugu da albasa
  12. Thyme

Related Recipes

Miyan alanyahu

Miyan alanyahu

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Fruit salad 2

Fruit salad 2

Hadin kayan marmari

Hadin kayan marmari

Kwadon masa

Kwadon masa

Scramble eggs

Scramble eggs

Garau garau

Garau garau

Indomie da irish

Indomie da irish