Farfesun kifi

Source : Dafarko Nasa Mai A Pot Nasa Albasa Kadan Yafara Soyuwa Na Sa Tarugu Da Tattasai Kadan Yafara Soyuwa Na Tsaida Ruwabayan Ruwan Ya Tafasa Nasa Maggi C...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 24, 2026

Step:

  1. Dafarko nasa mai a pot, nasa albasa Kadan, yafara soyuwa na sa tarugu da tattasai kadan, yafara soyuwa na tsaida ruwa

  2. Bayan ruwan ya tafasa nasa maggi, curry, kayan kamshi na barshi ya tafasa for 2-3 minutes

  3. Saina kawo wankakken kifina na jera cikin pot din, saina juya na rufe.

  4. Bayan minti 5 na bude na sa albasa, na kara tarugu kadan nasa lawashin albasa saina rufe for another 5 minutes saina sauke

    Farfesun kifimatakin girki4 hoto
  5. Nasa a plate saina kawo lawashin albasa nasa akai for garnishing

    Farfesun kifimatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. 1 Kifi babba
  2. Tattasai da tarugu
  3. Albara karama
  4. Lawashin albasa
  5. Kayan kamshi
  6. Curry
  7. Maggi
  8. Manja da mangyada 2 spoons

Related Recipes

Tuwo da miyar shuwaka

Tuwo da miyar shuwaka

Macaroni and yam

Macaroni and yam

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Awara with cabbage

Awara with cabbage

Faten kanzo

Faten kanzo

Stir fry spaghetti

Stir fry spaghetti

Puff-puff

Puff-puff

Tuwon semo da Miyar danyar kubewa

Tuwon semo da Miyar danyar kubewa