Source : Zaki Soya Mai Kisa Tattasai Da Tarugu Kadan Saiki Sa Ruwa Ki Wanke Yakuwa Kisaki Sa Maggi Curry Kayan Kamshi Ki Barshi Ya Tafasa Kamar Minti 10 Saik...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : June 21, 2026
Step:
Zaki soya mai, kisa tattasai da tarugu kadan, saiki sa ruwa, ki wanke yakuwa kisa
Ki sa maggi, curry kayan kamshi ki barshi ya tafasa kamar minti 10 saiki gutsura waika kanana ki zuba
Ki juya sosai saiki barta ta dahu kamar minti 5 saikisa sauran tarugu da tattasai da albasa ki juya saiki barta kamar 2 minutes saiki sauke.... Inzakici zaki iya kara kitse...