Source : Zaki Zuba Butter A Tukunya Ki Dora A Wuta Inya Narke Saiki Juye Condensed Milk Dinki Kiyita Juyawa Sosai Harsai Yayi Danko Ya Chanja Kala Alamun Ya...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : July 6, 2026
Step:
Zaki zuba butter a tukunya ki dora a wuta, inya narke saiki juye condensed milk dinki, kiyita juyawa sosai, harsai yayi danko, ya chanja kala, alamun yayi, saiki shafa mai a try ki juye toffee akai, saiki aje like 3 minutes yadansha iska, saiki shafa mai a hannunki ki rika mulmulawa yadda kikeso ki barshi ya huce and enjoy......
Zaki iya fara sana'a da wannan yar uwa, zama hakanan bayayi, zaki