Danwake

Source : Zaki Tankade Fulawa Ki Jika Kanwa Saiki Kwaba Kamar Kwabin Danwakesaiki Tafasa Ruwa Ki Rika Diban Kwabin Kina Nasawa Cikin Tafasashshen Ruwaninkin Gama ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 6, 2026

Step:

  1. Zaki tankade fulawa ki jika kanwa saiki kwaba kamar kwabin danwake

  2. Saiki tafasa ruwa ki rika diban kwabin kina nasawa cikin tafasashshen ruwan

  3. Inkin gama ki bari ya dahu na minti 10 saiki sauke ki tace ki wanke

  4. Saiki sa maggi da yaji, albasa da cabbage da mai saiki jujjuya sosai aci dadi lpy


Ingredients

  1. Fulawa kofi biyu
  2. Kanwa
  3. Maggi
  4. Yaji
  5. Mai
  6. Albasa
  7. Cabbage

Related Recipes

Macaroni and minced meat

Macaroni and minced meat

Whole chicken pepper soup

Whole chicken pepper soup

Crispy yam

Crispy yam

Sweet potato dish

Sweet potato dish

Funkason alkama

Funkason alkama

Fry egg and green

Fry egg and green

Kwadon salad

Kwadon salad

Tuwon semo da Miyar danyar kubewa

Tuwon semo da Miyar danyar kubewa