Whole chicken pepper soup

Source : Zaki Gyara Kazarki Amma A Gudar Zaki Barta Karki Yanka Kanana Ki Yanka Cikin Kazar Saiki Cire Kayan Cikin Ki Wanketa Sosaiki Soya Mai Da Albasa Idan Ya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 13, 2025

Step:

  1. Zaki gyara Kazarki amma a gudar zaki barta karki yanka kanana, ki yanka cikin kazar saiki cire Kayan cikin ki wanketa sosai

  2. Ki soya mai da albasa Idan ya soyu saiki sa tarugu da tattasai da albasa da kika jajjaga saiki tsaida ruwa daidai saikisa Kayan dandano da kayan kamshi ki rufe Idan ya tafasa sai ki sa kazar

  3. Bayan kinsa kazar saiki sa turmeric ki rufe, Idan ya kusa nina saiki sa curry leaves dinki da yajin daddawa, saiki barshi ya nuna sai ki sauke shikenan

  4. Ki soya mai da albasa Idan ya soyu saiki sa tarugu da tattasai da albasa da kika jajjaga saiki tsaida ruwa daidai saikisa Kayan dandano da kayan kamshi ki rufe Idan ya tafasa sai ki sa kazar

  5. Bayan kinsa kazar saiki sa turmeric ki rufe, Idan ya kusa nina saiki sa curry leaves dinki da yajin daddawa, saiki barshi ya nuna sai ki sauke shikenan

  6. Ki soya mai da albasa Idan ya soyu saiki sa tarugu da tattasai da albasa da kika jajjaga saiki tsaida ruwa daidai saikisa Kayan dandano da kayan kamshi ki rufe Idan ya tafasa sai ki sa kazar

  7. Bayan kinsa kazar saiki sa turmeric ki rufe, Idan ya kusa nina saiki sa curry leaves dinki da yajin daddawa, saiki barshi ya nuna sai ki sauke shikenan


Ingredients

  1. Chicken
  2. Oil
  3. Maggi and curry
  4. Tumeric
  5. Tarugu da albasa, tattasai ko yajin daddawa
  6. leaves Curry
  7. Chicken
  8. Oil
  9. Maggi and curry
  10. Tumeric
  11. Tarugu da albasa, tattasai ko yajin daddawa
  12. leaves Curry
  13. Chicken
  14. Oil
  15. Maggi and curry
  16. Tumeric
  17. Tarugu da albasa, tattasai ko yajin daddawa
  18. leaves Curry

Related Recipes

Tuwon shinkafa da Miyar agushi

Tuwon shinkafa da Miyar agushi

Kosai

Kosai

Pasta with green sauce

Pasta with green sauce

Sweet pop corn

Sweet pop corn

Dan sulub

Dan sulub

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Zobo recipe 2

Zobo recipe 2

Chips and scramble eggs

Chips and scramble eggs