Source : Zaki Gyara Wakenki Ki Jika Kikai A Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Ki Sa Ruwn Tsami Zakiga Awarar Ta Taso Sama Sai Ki Kwashe A Kyallen Ta...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 24, 2025
Step:
Zaki gyara wakenki ki jika kikai a markada ki tace ki dora a wuta, idan ya tafasa ki sa ruwn tsami,
Zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci, ki bari ruwan ya fara tsanewa sai ki da tarugu da albasa ki kikayi grating saiki daure ki dora a wani gurin domin ruwan ya tsane
Idan ruwa ya tsane saiki yanka yanda kike so, za Iya soyawa kici da sauce ko mai da yaji da maggi, shikenan