Source : Zaki Yanka Cabbage Kanana Ki Yanka Cucumber Kanana Ki Yanka Carrot Kanana Saiki Hadasu A Babban Roba Ki Yanka Kwai A Cikinsu Kisa Black Pepper Kadan ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 19, 2026
Step:
Zaki yanka cabbage kanana, ki yanka cucumber kanana, ki yanka carrot kanana.
Saiki hadasu a babban roba ki yanka kwai a cikinsu, kisa black pepper kadan kisa mayonise