Source : Ki Waken Shinkafa Ki Zuba A Tafasashshen Ruwa Ki Dafa 4 30 Minutes Saiki Yi Per Boiled Ki Kara Mayarwa For 10 Minutes Saiki Sauke Shikenanki Soya Mai Ki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 31, 2025
Step:
Ki waken shinkafa ki zuba a tafasashshen ruwa ki dafa 4 30 minutes saiki yi per boiled ki kara mayarwa for 10 minutes saiki sauke shikenan
Ki soya mai kisa tumatir ki bashi 5 minutes saiki sa Maggie da curry da tarugu da albasa da kika jajjaga ki juya saiki barshi ya soyu saiki sauke