Wainar fulawa

Source : Zaki Nemi Bowl Kisa Fulawa Salt Maggi Black Pepper Albasa Da Tarugukiyi Mixing Dinsu Sosai Saiki Sa Ruwa Ki Kwaba Kamar Yadda Ake Wainar Fulawaki Do...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 26, 2026

Step:

  1. Zaki nemi bowl kisa fulawa, salt, maggi, black pepper albasa da tarugu

  2. Kiyi mixing dinsu sosai, saiki sa ruwa ki kwaba kamar yadda ake wainar fulawa

  3. Ki dora abin suya a wuta, kisa mai in yayi zafi saiki debo ki zuba, in gefen ya soyu ki juya dayan

  4. Haka zakiyi har ki gama, inzakici kisa yaji Wanda yaji maggi in kinaso.....


Ingredients

  1. 2 Fulawa kofi
  2. 1 Maggi
  3. Manja
  4. Tarugu kadan
  5. Albasa
  6. Ruwa
  7. Gishiri kadan
  8. black pepper

Related Recipes

Garau garau

Garau garau

Egusi and green soup

Egusi and green soup

Kwadon masa

Kwadon masa

Awara with tarugu da albasa

Awara with tarugu da albasa

Sweet fruit salad

Sweet fruit salad

Cup cakes

Cup cakes

Awara mai yaji da albasa

Awara mai yaji da albasa

Vanilla and red velvet Cake

Vanilla and red velvet Cake