Potato and egg

Source : Ki Fasa Kwai Ki Sa Kayan Hadi Saikisa Dankalin Ki Juya Sosai Saiki Soya Kinayi Kina Juyawa Har Ya Soyu Note Mai Kadanki Fere Dankali Ki Yanka K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Ki fasa kwai ki sa kayan hadi saikisa dankalin ki juya sosai saiki soya kinayi kina juyawa har ya soyu......... Note mai kadan

  2. Ki fere dankali ki yanka ki tafasa da gishiri kadan


Ingredients

  1. Potato
  2. Tarugu da albasa da lawashin albasa
  3. Mai
  4. Maggi da curry
  5. Eggs

Related Recipes

Kek laddo

Kek laddo

Kosai

Kosai

Dafadukan makaroni da taliya

Dafadukan makaroni da taliya

Miyar egusi

Miyar egusi

Pepper chicken

Pepper chicken

Watermelon moctail

Watermelon moctail

Jollop din taliya

Jollop din taliya

Faten waina

Faten waina