White rice and stew with eggs and cabbage

Source : Ki Dora Shinkafa Idan Ta Fara Nina Sai Ki Yi Per Boiled Ki Kara Mayarwa Ta Dahu Saiki Saukeki Soya Mai Kisa Kayan Miya Idan Sun Fara Soyuwa Saiki Sa Mag...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Ki dora shinkafa idan ta Fara nina sai ki yi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke

  2. Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa Maggie ki sa curry da kayan kamshi kaiki bari ta dahu saiki sauke

  3. Idan zakici saikisa cabbage, tomatoes, carrot, and slice eggs


Ingredients

  1. Rice
  2. Kayan miya
  3. Boiled egg
  4. 2 chopped tomatoes
  5. Slice cabbage
  6. Maggi da curry da kayan kamshi
  7. Mai
  8. Carrot

Related Recipes

Dafadukan makaroni da taliya

Dafadukan makaroni da taliya

Taliya da wake

Taliya da wake

Fried titos fish

Fried titos fish

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Taliya da wake

Taliya da wake

Zobo mai karas da kokumber

Zobo mai karas da kokumber

Miyan alanyahu

Miyan alanyahu

Yam ritors

Yam ritors