Hadadden zobo

Source : Farko Za Ki Zuba Sobo A Cikin Tukunya Ki Sa Mi Shi Ruwa Kisa Citta Lemon Grass Da Kaninfari Ki Dora A Wutasai Ki Fere Abarba Ki Sa Bawonta A Cikin Dah...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 12, 2026

Step:

  1. Farko za ki zuba sobo a cikin tukunya ki sa mi shi ruwa, kisa citta, lemon grass da kaninfari ki dora a wuta

  2. Sai ki fere abarba ki sa bawonta a cikin dahuwar sobon ki nika abarba ki tace ruwanta ki ajiye a gefe.

  3. Sauran tukar ki sake maida su a cikin ruwan dahuwar sobo. Za ki dafa sobon nan na ki har ya tafasa. Sai ki tace shi ki sa awani wuri.

  4. Ki nika kokumba ki tace, sai ki rage wadda zaki yi ado da ita

    Hadadden zobomatakin girki4 hoto Hadadden zobomatakin girki4 hoto Hadadden zobomatakin girki4 hoto
  5. Ki kawo ruwan abarba da ki ka nika ki zuba su a cikin zobon da kika tace ki sa sugar a ciki sai ki sake zubawa a pot ki mayar ya yi ta dahuwa kaman mintina 10.

    Hadadden zobomatakin girki5 hoto Hadadden zobomatakin girki5 hoto Hadadden zobomatakin girki5 hoto
  6. A sauke yadan sha iska sai ki sa filebo da tiyara da ruwan kokumba dinki a ciki. A sa kankara a sha, ko a sa shi a fridge yayi sanyi


Ingredients

  1. Zobo kofi daya
  2. Suga rabin kofi
  3. 1 Tiyara
  4. Citta daya
  5. chokali Kaninfari rabin
  6. Abarba kwata
  7. Kokumba daya
  8. Lemon grass
  9. Filebo

Related Recipes

Chocolate and tumeric bread

Chocolate and tumeric bread

Kwadon shinkafa da latas

Kwadon shinkafa da latas

Pancake

Pancake

Sweet potato chips

Sweet potato chips

Shawarma mai yaji-yaji

Shawarma mai yaji-yaji

Macaroni and minced meat

Macaroni and minced meat

Plantain frittata

Plantain frittata

Cup cakes

Cup cakes